Makaranta KUMA KU CIKA AZUMI ZUWA DARE !!! By Mas'udu Dan Masani Shinkafi Monday, 27 March 2023 0 KUMA KU KUMA KU CIKA AZUMI ZUWA DARE !!! @ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @ AIKIN UMAR BN KHADDAB YA QARYATA HADISIN GAGGAUTA BUDE ...
Makaranta Munasabobi SHARADIN DAKE WAJABTA QASARUN SALLAH SHI KE WAJABTA SHAN RUWA YAYIN TAFIYA !!! By Mas'udu Dan Masani Shinkafi Sunday, 26 March 2023 0 @ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @ ADDINI BA RA'AYI KO BIN SON ZUCIYA BANE Addinin muslimci wanda Annabi Muhammad (S. A. W. W) y...
Makaranta Taskar ilimi Sallar Biyan Bukata..!! By Mas'udu Dan Masani Shinkafi Saturday, 25 March 2023 0 _Ma'asumah Nigeria News update //Mnnu/Ng0038 Imam Aliyu Zainul Abidin(As) idan ya shiga wata damuwa, yakan tashi a karshen dare, y...
Makaranta Taskar ilimi Manzon Allah (S) ya ce; "ku sani Sadaka tana kawar wa mai yin ta azabar kabari, kuma shi Mumini yana cikin inuwar Sadakarsa a ranar alkiyama". By Mas'udu Dan Masani Shinkafi March 25, 2023 0 FALALAR SADAKA _Ma'asumah Nigeria news update //Mnnu/Ng0038 25/03/2023 Sadaka tana cikin Muhimm...
Makaranta Munasabobi BARIN CI DA SHA DA JIMA'I BA SHINE AZUMI BA ..! By Mas'udu Dan Masani Shinkafi March 25, 2023 0 HAQIQANIN MA'ANAR AZUMI !!! @ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @ BARIN CI DA SHA DA JIMA'I BA SHINE AZUMI BA Al-Qur'ani ...
Makaranta Munasabobi HUKUNCIN MATAR DA TAYI TSARKI (da sauran rana) KAFIN YINI YA QARE DA WANDA WATAN RAMADANA YA ZAGO MASA ALHALI YANA DA RAMUWA A KANSA !!! By Mas'udu Dan Masani Shinkafi March 25, 2023 0 @ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @ KANA DA ZABI WAJEN RAMA AZUMI A JERE KO KUMA A RARRABE Da yawa daga cikin mutane basu san hukunc...
Makaranta FALALAR ISTIGFARI By Mas'udu Dan Masani Shinkafi Friday, 24 March 2023 0 _Ma'asumah Nigeria News Update //Mnnu/Ng0038 Istigfari da nufin tuba ko neman afuwar Allah bisa Zunubai da kurakurai wadanda mutum ya...
Makaranta Munasabobi MUTANEN DA SHARI'A TAYIWA RANGWAME SU SHA AZUMI By Mas'udu Dan Masani Shinkafi Thursday, 23 March 2023 0 Shari'a tayi rangwame ga wasu mutane su sha Azumi (Baya wajaba a kansu suyi Azumi ) daga cikin waɗannan mutanen akwai : 1. Tsoho da T...
Makaranta Cikakken Tarihin Shahid Hammad Ibraheem Zakzaky By ALLAHUMMA SALLI ALA MUHAMMAD WA AHLIL BAITI MUHAMMAD Sunday, 11 December 2022 0 Shahid Hammad Ibraheem Zakzaky H Cikakken Tarihin Shahid Hammad Ibraheem Zakzaky Haihuwar Sa: An haifi Sayyid Hammad Ibraheem Zakzaky ne ...
Cuta da Magani Makaranta HUKUNCIN DA YA SHAFI SHAN MAGANI DAN HANA ƊAUKAR CIKI Daga Fatawoyin Syed Ali Khamnaie (Dz) na (1) By Mas'udu Dan Masani Shinkafi Wednesday, 30 November 2022 0 Daga Fatawoyin Syed Ali Khamnaie (Dz) na (1) Ma'asumah Nigeria News Update Ishaq Muh'd Suleman T53- Ya halatta mace mai lafiya tay...
Makaranta KA NISANCI YARDA DA MUNANAN AYYUKAN MUTANE By Faruq Sani Kudan November 30, 2022 0 da yawan mutum kai aikata wani abu wanda a zatonsa ba laifi bane, amma a shari'a girman laifin ya fi na wanda ke aikatawa. Abinda ya ...
Makaranta Muhimman zantuka Sayyida Zainab al-Kubra 'Yar Imam Ali (a.s): By ALLAHUMMA SALLI ALA MUHAMMAD WA AHLIL BAITI MUHAMMAD Tuesday, 29 November 2022 0 SAYYIDA ZAINAB (S.A) Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai Shakka babu nazari bincike cikin tarihin Ahlulbaiti (a.s) da samun masaniya k...
Makaranta Muhimman zantuka Waye Imam Jafar Assadiq (A.S) By ALLAHUMMA SALLI ALA MUHAMMAD WA AHLIL BAITI MUHAMMAD November 29, 2022 0 Imam Jafar Assadiq (A.S) Makon Imam Jafar Assadiq (As) WAYE IMAM JAFAR ASSADIQ (AS). Imam Jafar Assadiq (As) Dane Ga Imam Muhammad Bakir S...
Makaranta MATSAYIN AURE DA CIN ABINCIN AHLUL-KITAB !!! By Mas'udu Dan Masani Shinkafi Friday, 25 November 2022 0 @ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @ HUKUNCIN AYAR DA MA'ANARTA Qur'ani ya zo da magana game da halascin auren Ahlul-Kitaab da...
#FREE_ZAKZAKY Daga marubata Makaranta -Imam Sadik (AS) Yace: "Haƙiƙa a Cikin Aljannah Akwai Wani Matsayi da ba Wanda Zai Kai Gare shi, Sai Bawan da Allah Ya Jarrabe shi da Wata Musiba a Jikinsa" By Mas'udu Dan Masani Shinkafi Monday, 21 November 2022 0 -ALLAH KA TAUSAYA MANA. -Manzon Allah (S) Yana Cewa: "Haƙiƙa Allah Ta'ala Yana Shayar da Muminai Bala'o'i Kamar Yadda Uwa...
Makaranta Muhimman zantuka Tunatarwa MANYAN DARUSSA DAGA RAYUWAR SHAHID AHMAD ZAKZAKY (H) By ALLAHUMMA SALLI ALA MUHAMMAD WA AHLIL BAITI MUHAMMAD Friday, 4 November 2022 0 Shahid Ahmad Ibrahim Zakzaky {H} Shahid Ahmad Zakzaky yake cewa d ace ya taso yaga Harka daidai ya kamata ta kasance, wato yadda su Abba (...
Makaranta Taskar ilimi Qur'ani ne Babban Mataci na Tantance Hadisai. !!! By Mas'udu Dan Masani Shinkafi Wednesday, 26 October 2022 0 @ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @ DUK RIWAYAR DA TACI KARO DA AYA A KAITA BOLA Abu ne wanda bai zama boyayye ba cewa da yawa daga ciki...