Sallar Biyan Bukata..!!
_Ma'asumah Nigeria News update 

     //Mnnu/Ng0038Imam Aliyu Zainul Abidin(As) idan ya shiga wata damuwa, yakan tashi a karshen dare, ya sanya tufafinsa masu kyau, ya yi Sallah raka'a biyu. A sajjadar karshe ta wannan Sallah, sai ya yi  Tasbihi "Subhanallah!           100,Walhamdulillah!  100,Wa la'ilaha Illallah!  100, Allahu Akbar 100.Sannan sai ya yi Istigfari bisa gazawarsa gaba ga Allah. A karshe sai ya roki Allah bukatarsa. Wanda ya yi haka Tabbas Allah zai biya masa bukatarsa da gaggawa. 


_Journalist Fatima✍️

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post