Kai Gwarzo Nane kuma jarumi nane kai Mai gida nane, kuma Abun koyi Nane, Kai Sahibi nane Kuma Abun Alfahari nane, Shahid Ishaq Muhammad Suleman
Monday, 26 December 2022
0
Jinjina wadda batada iyaka ga Shaheedan da suka bayar da Ransu da Dukiyar su da Gangar Jikin su a bisa Tafarkin Allah… Jinjinata Da Dukkan ...