Showing posts with the label Munasabobi

YAU MUNA DAYA GA WATAN SAFAR.

SALLAR FANSAR SALLOLI:-

SHEKARU 27 YAYI A HANNUN MANZON ALLAH (S.A.W.W)!!!

MU'AWIYYA NE YA KASHE UMMUL MU'UMININA AISHA

YAƘIN BADAR, BABBAN YAƘI NA FARKO A MUSLUNCI

MUNA TAYA MUMINAI MURNAR WANNAN RANAR MAI ALBARKA

LOKACIN BUÆŠE BAKI ! ME YAYI ZAFI HAR MUKE WUCE GONA DA IRI DA KAI RUWA RANA AKAI ???

Babu wanda ya san muhimmancin sakamakon yakin kamar Manzon Allah. Muna iya karanta zurfin damuwarsa a cikin addu’arsa kafin a fara Yaqi a lokacin da ya miqe yana roqon Ubangijinsa cewa: “Allah wannan shi ne Kuraishawa, ya zo da dukan girman kai da faxinsa yana qoqarin bata sunan ManzonKa, Allah ina roqonka. Don a wulakanta su gobe, Allah idan wannan Æ™ungiya ta musulmi za ta halaka a yau ba za a bauta maka ba!"1

Manzon Allah (S) ya dauki tsakuwa a lokacin da yakin ya yi zafi sosai. Ya jefa shi a kan fuskõkin arna, ya ce: “Ka sa fuskõkinka su ɓãci. Allah, Ka firgita zukatansu, kuma Ka É“ata Æ™afafunsu.

ABINDA YASA MUTUM KE AIKATA ZUNUBI A WATAN RAMADAN.....!

AKAN IDONA:-Naga Sheikh Turi sanye da bakar Half-Jumper da bakin wandonta irin Pakistan dinnan, takalminsa Sandal da Safarsa baka.

Imam Hasan (AS) da Imam Hussain (AS) an san su a matsayin Shugabannin samarin aljanna. Shin Samarin Ana nufin mutanen da suka mutu suna matasa ne ko kuma kowa da kowa, kamar yadda na ji cewa kowa Zai zama matashi a aljanna?

ME YASA BABU ƳAƳAN IMAM HASSAN (A.S) A CIKIN IMAMAN SHI'A GOMA SHA BIYU ???

Kissar "Habbabatul Walibiyya" Macen Da Ta Rayu da Imamai Takwas Daga Cikin Ai'immatu Ahlil Baiti (a.s) Da Mu'ujizar Tabbatar Da Gaskiyar Imamancin Su.

Anas bn Malik ya ce: An tambayi Manzon Allah (S) cewa: “Wane ne mafi soyuwa gare ka daga cikin iyalanka? Ya ce: "Hasan da Husaini."

Wasu Daga Cikin Halayen da Dabi'u na Imam Hassan Al-Mujtaha (As).

A Irin Wannan Rana ta 15 Ga Watan Ramadan Sayyadah Fatimah (sa) Ta Haifi Imam Hasan Al-Mujtapha (as).

WAYE IMAM HASAN ÆŠAN ALI ÆŠAN ABI ÆŠALIB (AS) ??

SABUWA FIL:- Uzairu Dan badamasi Ya Saki Sabuwar Wakar Sa Mai Suna ( Dan Aliy Dan Fatimah (Sa), Dauko Ta Yanzu Anan

DOMIN SHAGALI:-Wakar Abban Malam Mai Sharifiyyah Kenan Wadda Ya Saki a Satinnan Mai Suna (Hasanul Mujtapha) , Lalle Wannan Karon Mawaka nata Fito da Abubuwa A bayyane...!

Load More Posts That is All