Showing posts with the label Wakokin Harka

REMIX:- Sabbin Qasidun S.Uziri Wadanda Yayi Acikin Rimix, Daga Ciki Akwai Wakar Nan Da kuketa jira, "Natsuwa" da " Babban Gida " Tare da Sabuwar Wakar Shaik Abduljabbar duk A hade

SABUWA CE:- Sabuwar Wakar Suleman S.Uziri Na Fatimah Mai Suna "MAULAYA" Wadda Ya Saki A yau 3 ga Sallah, Sauke Ta Anan

WANDON KARFE:- Sabuwar Wakar Sulaiman S.Uzuri Kenan, Mai Amshi kamar Haka "Shurifah Kun ZamaWandon Karfe Asa a Zauna Karya Ne", .. .... Mlm Akwai Batu,

MUYI KUKA:- Wakar Muyi kuka Kirjinmu Mu Buga, Yau Aka Sari Aliyu Haidara, "KUKA", Wadda sidi Uzairu Yayi, Ku Sauke Ta Anan

S.UZIRI:- Rantsatsiyar Wakar "Yakin Badar" Daga Bakin Sulaiman S.Uziri, Dauko Wakar Yanzu Anan...

YAKIN BADAR:- Wakar Yakin Badar da A kayi ta Tambayar mu a wannan Satin Gata Munkawo maku daga Alkalamin Uzairu Badamasi. Dauko ta A nan Yanzu

HUJJA IYA HUJJA:-- Sabuwar Wakar S.uzuri ta daren Yau Wadda duk Tafi na Baya, Mai Suna "Khalifofin Manzon Allah 12 ne Ba Hudu ba."

JAN KUNNE:- Sabuwar Wakar Hafiz Abdullah Ta Raddi Ga Dr Jaki Idris Bauchi, Mai Suna "JAR ASHANA, JAN KUNNE" Dauko wakar Yanzu a Wayar ka.

GA MATAR AURE:- Dai Daga Cikin Wakokin S.Uzuri wadda Yayiwa Sayyadah Zahara {sa}, Ko Ka Mallaki naka Copy ?

SABUWA FIL:- Uzairu Dan badamasi Ya Saki Sabuwar Wakar Sa Mai Suna ( Dan Aliy Dan Fatimah (Sa), Dauko Ta Yanzu Anan

DOMIN SHAGALI:-Wakar Abban Malam Mai Sharifiyyah Kenan Wadda Ya Saki a Satinnan Mai Suna (Hasanul Mujtapha) , Lalle Wannan Karon Mawaka nata Fito da Abubuwa A bayyane...!

MUN TANTANCE MUN AMINCE ;- Wata Tsohuwar Wakar Rabi'u Sakafa Wadda Yayiwa Jagoran Shiriya Sayeed [H], Wakar Kamar Yanzu A Ka Buga ta

ABUN MAMAKI:-Da Yawan Mawaka Musamman Sha'irai, Jikin Su Yayi Sanyi (Nadama) Bayan Jin Wannan Sabuwar Waka Ta S.Uzuri Na Nana Fadimah..!!!

Load More Posts That is All