Shahararren dan wasan Liverpool, Jamie Carragher, ya bayyana yadda yake hasashen hudun Saman teburin gasar Premier League za su karkare.
Wednesday, 25 January 2023
0
1. Arsenal 2. Manchester City 3. Manchester United 4. Newcastle United A lokacin da Carragher ya gabatar da nasa, shima tsohon kyaftin din ...