Showing posts with the label Labarin wasanni

KUNGIYAR KWALLON KAFA TA ARSENAL TA YUNKURO FA😳

Manchester United ba ta manta da dan wasan tsakiyar Barcelona Frenkie de Jong ba.

Shahararren dan wasan Liverpool, Jamie Carragher, ya bayyana yadda yake hasashen hudun Saman teburin gasar Premier League za su karkare.

Duniyar Wasanni -Al-Nasr zata ɗauki Luka Modric akan kwantiragin shekara 2 da rabi.

Luka Modric ba zai fafata wasan da Real Madrid zata fafata da Villarreal a gobe Alhamis a gasar Copa del Rey ba.

Duniyar Wasanni Firimiyar -Kwara Utd 0:0 Gombe Utd -Wikki Tourist 0:2 Tornadoes

Hukumar kwallon kafa ta kasar Ingila za ta bude wani bincike a kan zargin wakokin luwadi da magoya bayan Manchester City suka yi a kan Chelsea.

Ana ganin kungiyar Atletico Madrid zasu Iya rage ka idojin da suka Sawa dan wasa Felix

An bayyana cewa Arsenal zasu sake sabon dizayin na filin wasan emirate a sati mai zuwa

Duniyar Wasanni -Saura kwanaki 3 a fara sabuwar gasar firimiyar Nijeriya

Duniyar Wasanni Ana gab da raba jadawalin gasar firimiyar Nigeria, wasu kungiyoyi sun bijirewa rabon. Menene ra'ayinku akan raba kungiyoyin zuwa rukuni biyu a bana?

Duniyar Wasanni na musamman

Kasar Agantina ta dau kofin Duniya a karo na 3 bayan sun doke FARANSA a bugun daga kai sai mai tsoron raga. FIFA World Cup

Ta Kamu Da Larura Silar Ƙwallon Ƙafa !!!

Shin Wai acikinsu wakukegani zai nasara acikinsu

Duniyar Wasa -Za'afara firimiyar Nigeria a ranar ranar 28 Disamba 2022.

Carlos Queiroz, Kochin ƙasar Iran, haifaffen ƙasar Portugal.

Wasanmu Da Kasar Iran Wasa ne Babba Domin Suna Da Babban koci kuma Yan Wasan Suna Kokari. _Inji Dan Kwallon England

Za a bude wasannin gasar cin kofin kwallon kafa na duniya (wold Cup) da karatun Qur'ani Mai Girma ,

Gwamnatin Ala-Tsine Ta Buhari da El-Rufa'i Ce Ta Rushe Wannan Ginin A Darur-Rahama Zaria A 2015....!!!

Load More Posts That is All