Taskar Ma'aurata Tunatarwa Idan Kaki Auren Su Wa kake So Ya Aure Su..?? By Mas'udu Dan Masani Shinkafi Monday, 27 March 2023 0 FA'IDODIN AUREN 'YAR'UWA (sister) !!! @ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @ IDAN KA QI AURENSU WA KAKE SO YA AURE SU Ma'...
Taskar Ma'aurata TUNATARWA:-Shigar da 'Yammata sukayi a gurin Taron daura Aure.. By Mas'udu Dan Masani Shinkafi Tuesday, 14 March 2023 1 Shigar da 'Yammata sukayi a gurin Taron daura Aure.. shugaban taron ya dubesu yace Yaa ku Mata duk Abu me Daraja ana bashi kariya ne ta ...
Taskar Ma'aurata Yaumuz-Zahara(A's) Ranar Mata Ta Duniya...!!! By Faruq Sani Kudan Monday, 2 January 2023 0 [ MA'ASUMAH TV// Mnnu/Ng0041 ] Kyautatawa abu ne mai kyau a tsakanin ma'aurata, yan uwa, masoya, brothers ga YAUMU ZAHRA tazo ra...
Taskar Ma'aurata Matsalolin Da Lokuttan Fadarsu Ga Mai Gida.....!!! By Faruq Sani Kudan Wednesday, 28 December 2022 0 @MA'ASUMAH TV// Mnnu/Ng0041@ Daga Littafin Zama da Miji, na Marigayiya Wasila Ahmad (Ummin Sajjad) Babu wani mutum da bashi da matsala ...
Daga marubata Taskar Ma'aurata Kun Yarda Ku Birge Abokin Halitta Ku Saɓawa Mahaliccin Talikai Allah Ta'ala Ko? By Mas'udu Dan Masani Shinkafi Wednesday, 21 December 2022 0 Kashi Na Farko. Amfanin Hankali Shine Tantanace Abu Me Kyau Da Mare Kyau‚ Ina Ne Hankulan Mu Suke Tafiya lokacin Da Zamu Aikata Wani Aiki?...
Taskar Ma'aurata SAI NA FA'DA!:- Babu Shakka Samun Nagartacciyar Uwa Ga 'Ya'Yanka a cikin Wannan Al’umma abu ne mai Matukar Muhimmancin Da Yakamata Maza su yi la’akari Da Shi Wajen Neman Aure_ Inji Fatima Adamu Tanja By Fatima Adamu Tinja Friday, 16 December 2022 0 @MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE Aure abu ne mai matuƙar muhimmanci a addinin Musulunci. Manzon Allah (S) ya faɗa cewa "A lokacin d...
Taskar Ma'aurata Don yaran Mu...!!! By Fatima Adamu Tinja Sunday, 11 December 2022 0 @MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE JARIRIN DAKE CIKIN Bacci... Yayin da zaki tashi jaririnki daga barci musamman don yin wanka kada ki j...
Taskar Ma'aurata Wasu Abubuwan Burgewa Game da Mace...! By Fatima Adamu Tinja December 11, 2022 0 @MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE Wasu Abubuwan Burgewa Game da Mace. 1: Mace tana cikin tsananin damuwa, amma da zak...
Taskar Ma'aurata Wanne Irin Miji Ya dace a Aura...?! By Fatima Adamu Tinja December 11, 2022 0 @MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE Mijin da ya kamata a Aura shine wanda ya haɗa suffofi guda shida '5' 1. SUFFA ta farko ya zam...
Taskar Ma'aurata Kishi ana yinsa ne wajen rigerigen tarairayar miji tare da bashi kulawa, bawai ana yin shi ne wajen cutar da abokan zama ba. _Nusaiba Ahmad Bauchi By Mas'udu Dan Masani Shinkafi December 11, 2022 0 MATA YE MASU IRIN WANNAN DABI'AR ALLAH YA SHIRYAR DASU.. Bai rage ki da komai ba, hakkokinki da na 'yayan ki duk Yana kokarin sauk...
Taskar Ma'aurata Ba Muna Kyama, Ko Haramta Auren Ba'ama Bane, A'a Akwai Abunda Muke son Burazu mu Su Fahimta_ Nusaiba Ahmad Bauchi By Mas'udu Dan Masani Shinkafi December 11, 2022 0 Lallai duk wani wanda ya tsira dole yaso iyalan sa ma su tsira Babu wanda zai so yana cikin haske ya koma Duhu. ..... Amma ta ya ya za'a...
Taskar Ma'aurata Tunatarwa Matan Aure Da Aikin Media !!! By Mas'udu Dan Masani Shinkafi Saturday, 10 December 2022 0 _Real Nusaeberty. 5th-Oct-2022. Mafiya yawan mutane idan akace aikin “Media” abun da yake fara zuwa musu shi ne Ɗaukar Hoto 📸 a wajen taro,...
Taskar Ma'aurata Abinda Wasu Basu Sani ba:-Dalilan da suke sa wasu yam matan rasa mijin aure da wuri !!! By Fatima Adamu Tinja Saturday, 3 December 2022 0 @MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE ABINDA 'YAN MATA BASU SANIBA Dalilan da suke sa wasu yammatan rasa mijin aure da wuri. Bayani ...
Taskar Ma'aurata Kwadayi da Buri..! By Fatima Adamu Tinja December 03, 2022 0 @MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE Kwaɗayi da buri mai yawa, yana janyo da na sani a lokacin da ba zai amfani mutum ba, Mafi akasarin mu ...
Taskar Ma'aurata Kada Kaji Tsoron Neman Macce Don Ba ka da Abun Aure !! By Mas'udu Dan Masani Shinkafi Friday, 2 December 2022 2 0 MACE ZA TA IYA FURTA KALMAR SO GA NAMIJI BA TARE DA YA FARA NUNA YANA SONTA BA !!! @ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @ KADA KAJI TSOR...
Taskar Ma'aurata Tunatarwa Ba sai lallai mai tarin dukiya ne kaɗai yake zamtowa miji nagari ba. By ALLAHUMMA SALLI ALA MUHAMMAD WA AHLIL BAITI MUHAMMAD Sunday, 27 November 2022 0 KIN SAN WANENE MIJI NAGARI KUWA?! - Ba sai lallai mai tarin dukiya ne kaɗai yake zamtowa miji nagari ba. - Ba sai lallai wanda ya iya kal...
Taskar Ma'aurata Idan baka da Aure kana cikin jarrabawa haka idan kanada shi kana cikin jarrabawa, By Fatima Adamu Tinja November 27, 2022 0 @MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE Zaman Aure ibada ne ...gareku 'yan mata da samari babban kuskure da samari da yan mata musamman ma...
Taskar Ma'aurata Ug Channel Tv Vedio Muhimmai TOFA:- Yar Uwa In Miji Yakawo Kiyi Godiya, in Baikawo ba Kiyi Hakuri !!!_Malama Bilkisu Yuseef Mai Taya By Mas'udu Dan Masani Shinkafi Saturday, 26 November 2022 1 Kasancewa Damu a Shafin mu na Telgram 👇👇 ADARAN FARKO NA ANGO DA AKAMAYA MEYAKAMTA SU FARASH???? Wannan Shine Jawabin Malama Bilkisu...
Taskar Ma'aurata Tunatarwa AURE BA KASUWANCI BANE!!! By Fatima Adamu Tinja November 26, 2022 0 @MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE Mafi yawa abinda yake damun akasarin matan yanzu kenan, buri, kwadayi da son zuciya, da kuma son abin...
Taskar Ma'aurata KUJI WANNAN:- Ka ɗauka cewa matarka itace ƙawarka a cikin gida wacce za ta maye maka gurbin abokananka na waje By Mas'udu Dan Masani Shinkafi Friday, 25 November 2022 0 KU ABOKANAN JUNA NE. - ❝Ka ɗauka cewa matarka itace ƙawarka a cikin gida wacce za ta maye maka gurbin abokananka na waje, kuyi wasa da dariy...