Showing posts with the label Wakokin sayyada ma'asumah

Audio:- Jinin Fatimah [s.a], Waka ce da Suleman S.uziri Yayiwa Imam Ali [A.s] Mai Suna Jinin Fatimah...!!!

KO WAGGAJI BAI SABA BA:- Sabuwar Wakar S.Uzuri ta "Happy Sallah" Mai Suna "Ko Waggaji Bai Saba Ba" Dauko Ta a Daren yau kar Ta Kwana

NA TUBA:-Sabuwar Wakar S.Uziri Mai Suna "Na Tuba" Waka Ce Wadda Ta Shafi Duk Wani Musulmi, Domin Tana Dauke Da Sako Zuwa ga Kowa da Kowa...!!!

DUNIYA TA 'BACE:- Suleman S.Uziri Acikin Wakar Sa Mai Suna "Duniya Ta 'Bace" Wadda Yayi Akan Makiya Ahlul Baity [as],

Fatimah Fatimah Ce- Dai kenan Daga Cikin Audio Qasidun Abba Jinjina Na Sayyadah, Wakace Mai Shigar Rai Da Tsuma zuciya

KOWA YA SANI:-Wata Zafaffiyar Qasidar Abba Jinjina ce Wadda Yayiwa Sayyadah Zahara [Sa], Sauke Taka Anan Yanzu

GA MATAR AURE:- Dai Daga Cikin Wakokin S.Uzuri wadda Yayiwa Sayyadah Zahara {sa}, Ko Ka Mallaki naka Copy ?

TAFARU TA KARE:-Fitaccen Mawakin Dariqa Isah Babi Yace" Wallahi Bazai Daina Yiwa Ahlul Baity (as) Waka ba Koda... A Cikin Wata Sabuwar Wakar Sa Wadda Yasawa Suna ( Sai Munce Fadima)..!! Sauke Wakar Acikin Wayarka yanzu Anan

Daya Daga Cikin Wakokin Aliyu Haidar Mai Suna [ Nana ] Wakar Ce Wadda Tayi Fice Ga Masu Sauraren Wakokin Yabon Sayyadah zahara [sa], sauke wakar yanzu.

Ansaki Wakar bankwana ta Aliyu Haidar Azzahra'u. Zaka Iya Sauke ta Anan Yanzu

BA ZA SU FAHIMTA BA:~Sabuwar wakar Abba jinjina ta Sayyadah Zahara [sa] mai Suna {Ba za su Fahimta Ba], Sauke Ta Anan Yanzu..

Mawakin da Guntun Bidiyon shi yata yawo a status din Yan Uwa , akan Wakar da Yayi ta Imam Ali [as] ya Sake Waka Mai Suna Fadima ce !!!

Daga Bala Afuwa;- Wakar Zaluncin Da Akayiwa Sayyadah Zahara [sa] Yar Manzon Allah [s] Har takai da kisan ta. Sauke Wakar Awayarka yanzu

Wakar Muje Makaranta Wakace da Take nuni Akan Girman Zalunci Da Akayiwa Sayyada Fatimah Yar Manzon Allah [s], Waka ce dake Girgiza Zukatan Mumunai, Ke Sanya Kwaranyar Ruwa a Idanun Masu Tausayi !!

Load More Posts That is All