Dandalin Siyasa na Harkar Musulunci a Najeriya karkashin Jagorancin Sheikh Ibraheem Zakzaky ya gudanar da taruka na tsawon kwanaki 3 a cikin gida da na kaddamarwar.
Monday, 31 October 2022
0
(29 - 31 ga Oktoba, 2022). Kungiyar ta kaddamar da daruruwan mambobinta wadanda za su dauki nauyin gudanar da ayyukan kungiyar a shiyyar A...