SALLAR FANSAR SALLOLI:-

 




SALLAR DA AKE YI A KARSHEN SHEKARA.


Yau muna 28/zulhaj/1444 zamu iya yinta 29 saboda gudun karta kuɓuce mana  in Allah yasa watan ya cika 30 kuma sai mumai maita ta 


Akwai Sallar da aka ruwaito ana so a yi  a a rana ta karshe a Shekara.

Ga yadda ake yin sallar:


Sallah Raka'a biyu 2 ce, a kowacce raka'a za a karanta Fatiha da Suratut-Tauhid (Kulhuwallahu) kafa 10, Ayatul Kursiy kafa Goma(10). Idan aka idar sai a karanta wannan Addu'ar:


 ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻣﺎ ﻋﻤﻠﺖ ﻓﻲ ﻫﺬﻩ ﺍﻟﺴﻨﺔ ﻣﻦ ﻋﻤﻞ ، ﻧﻬﻴﺘﻨﻲ ﻋﻨﻪﻭﻟﻢ ﺗﺮﺿﻪ ، ﻭﻧﺴﻴﺘﻪ ﻭﻟﻢ ﺗﻨﺴﻪ ، ﻭﺩﻋﻮﺗﻨﻲ ﺍﻟﻰ ﺍﻟﺘﻮﺑﺔ ﺑﻌﺪ ﺍﺟﺘﺮﺍﺋﻲ ﻋﻠﻴﻚ ، ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻓﺎﻧﻰ ﺍﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻣﻨﻪ ﻓﺎﻏﻔﺮﻟﻲ ، ﻭﻣﺎ ﻋﻤﻠﺖ ﻣﻦ ﻋﻤﻞ ﻳﻘﺮﺑﻨﻲ ﺍﻟﻴﻚ ﻓﺎﻗﺒﻠﻪ ﻣﻨﻰ ، ﻭﻻﺗﻘﻄﻊ ﺭﺟﺎﺋﻲ ﻣﻨﻚ ﻳﺎ ﻛﺮﻳﻢ 

.

"Allahumma ma amiltu fiy hazihis-sanati min amalin nahaitaniy anhu wa lam tardahuu, wa nasituhuu wa lam tansahuu, wa da'autaniy ilat-taubati ba'adajtiraa'iy alaika. Allahumma fa inniy astagfiruka minhu fagfirliy. Wa ma amiltu min amalin yuqarribuniy ilaika faqbalhu minniy, walaa taqda'a raja'iy minka ya Kariimu"

.

FALALAR  WANNAN SALLAR:

...


Ya zo a Ruwaya cewa: "Duk wanda yayi Wannan Sallah tare da yin wannan Addu'ar, to Shaidan zai yi Kururuwa!, ya ce: Wayyo Kaichona!! na yi wahalar banza! yau duk ya rusa munanan ayyukan da na sa ya aikata da wadannan kalmomin nasa".


     ✍️~~~Muhammad Ahmad Shu’aibu (Chogai)

Baban Humaid.

 Ma'asumah TV Nigerian News Update

#Ashura2023

#Ashura1444

#LabbaikaYaHussain

#GodProtectZakzaky

#ReleaseZakzakyPassport

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post