YAU MUNA DAYA GA WATAN SAFAR.🇳🇬. ma'asumah Nigerian news updater

Yazo a Ruwayoyi daga Ahlul-Baity (AS) cewa: Watan safa: Wata ne na Musibu da Bala'i, Yawanci musibu da bala'i da suke sauka cikin Shekara suna sauKa ne A wannan wata.*


Mawallafin Mafatihul Jinan yace: "A Cikin wannan Wata na Safar Ba'aso Mutane su Yawaita Tafiye Tafiye ko Bukukuwan Aure idan ba ya zama Dole ba. Sannan Ya Rawaito wannan Addu'ar da yace: "Anson Karanta wannan Addu'ar a kalla Kullum Sau goma kafin Mutum ya fita daga gida, saboda kariya daga Musibun"

.يا شَديدَ الْقُوى وَيا شَديدَ الْـمِحالِ يا عَزيزُ يا عَزيزُ يا عَزيزُ ذَلَّتْ بِعَظَمَتِكَ جَميعُ خَلْقِكَ فَاكْفِني شَرَّ خَلْقِكَ يا مُحْسِنُ يا مُجْمِلُ يا مُنْعِمُ يا مُفْضِلُ يا لا اِلـهَ اِلاّ اَنْتَ سُبْحانَكَ اِنّي كُنْتُ مِنَ الظّالِـمينَ فَاسْتَجَبْنا لَهُ وَنَجَّيْناهُ مِنَ الْغَمِّ وَكَذلِكَ نُنْجِي الْـمُؤْمِنينَ وَصَلَّى اللهُ عَلى مُحَمَّد وَآلِهِ الطَّيِّبينَ الطّاهِرينَ .


Ya shadidal Ƙuwa, waya Shadidal Mihal, Ya Azizu ya Azizu ya Aziz, Zallat bi Azmatika Jami'u Khalƙiƙa, Fakfini sharra kalƙiƙa, ya Muhsinu ya Mujmil, Ya Mun'imu ya Mufdil, ya La'ilaha illa Anta Subhanaka Inni Kuntu Minaz zalimin, fastajabna lahu wa najjaina hu minal gammi wa kazalika nunjil Muminin, wa Sallallahu Ala Muhammadin wa alihi addayyibinad ɗahirin.


MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATER✍️✍️✍️

                 Mnnu//Ng0027

          1/2/1445. 18/8/2023

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post