Luka Modric ba zai fafata wasan da Real Madrid zata fafata da Villarreal a gobe Alhamis a gasar Copa del Rey ba.
Carlo Ancelotti tuni ya gayyaci dan wasan Brazil Vinicius Tobias zuwa tawagar farko tare da Mario Martin yayin da Dani Carvajal, Lucas Vazquez, David Alaba da Aurelien Tchouameni ke fama da rauni.


Daga: [Fagen Wasanni]

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post