Manchester United ba ta manta da dan wasan tsakiyar Barcelona Frenkie de Jong ba.

. Har yanzu dan wasan yana cikin jerin sunayen yan wasan da kocin Red Devils Ten Hag yake son dauka kafin bazara, a cewar 'Manchester Evening News'.


Daga: [Fagen Wasanni ]

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post