Duniyar Wasanni Ana gab da raba jadawalin gasar firimiyar Nigeria, wasu kungiyoyi sun bijirewa rabon. Menene ra'ayinku akan raba kungiyoyin zuwa rukuni biyu a bana?
-Real Madrid ta sake ɗaukar ɗan gidan Cristiano Ronaldo wato Junior.Real Madrid ta nuna sha'awar ɗaukar ɗan wasan Munich Alphonso Davies.


-Anthony Martial ya zurawa Man United kwallo ta 5 a bana, kuna ganin zai iya maye gurbin Ronaldo?


-Reece James ya sake komawa rauni a wasan farko bayan dawowa daga hutun kofin duniya.


PSG na shirin daukar Sofyan Amrabat na Morocco.


-Wasu daga cikin wasannin yau

-Leeds United Vs Manchester City 9Pm

Ligue 1 

-PSG Vs Strasbourg  9Pm

Menene hasashenku a wasanni yau?

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post