Duniyar Wasanni -Saura kwanaki 3 a fara sabuwar gasar firimiyar NijeriyaMenene fatan ku a gasar ta bana?


-Masar ta kammala gina filin wasa na biyu mafi girma a Afirka domin daukar nauyin  Kofin duniya 2030?


-A karo na Taiwo Awoniya ya zama gwarzon ɗan wasan notthinham forest.


-Chelsea vs Manchester City

Ƴan Arsenal ina zasu goyi baya a wasan yau?


-An dakatar da Lewandosky buga wasanni 3 a jere a Laliga.

Atletico Madrid, Getafe da kuma Girona ba.


Tare da Captain Yobe, Razak da Otega.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post