Duniyar Wasanni Firimiyar -Kwara Utd 0:0 Gombe Utd -Wikki Tourist 0:2 Tornadoes

 G-Doma Utd    1:1  Sunshine Stars


-Napoli ta yiwa Victor Osimhen farashin Euro miliyan 140 


-Karim Benzema ya tsawaita zamansa a Real Madrid zuwa 2024.


-Bayan Barcelona ta doke Real Madrid, hakan na nufin Kungiyyar ta dawo kan ganiyarta ne?


-Yaya kuka kalli wasan hamayya na Manchester?

Wasu sunce kwallon Bruno akwai satar gida.


-Arsenal ta bada ta zarar maki 8 bayan ta yiwa Tottenham dukan kawo wuka.


-Barcelona da Inter Milan za su yi musayar Memphis Depay da Joaquin Correa.


Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post