Duniyar Wasanni -Al-Nasr zata ɗauki Luka Modric akan kwantiragin shekara 2 da rabi.

-Yau shekara 13 da Eden Hazard ya shure wani yaro mai wullo kwallo a filin wasan Swansea,yanzu yaron ya zama hamshakin mai kuɗi.


-Liverpool ta bawa Real Madrid tikiti 1,400 domin kallon wasan farko na zakarun nahiyyar turai.


 -Man Utd tana gab da karawa Alejandro Garnacho kwantiragi Mai yawa domin cigaba da zama a Kungiyyar.


-Kylian Mbappe ya zura kwallaye biyar a French Cup da PSG ta lallasa Pays de Cassel 7-0 a zagayen 'yan 16.


-Za'a yi gwanjon rigar Pele mai lamba 10 ta Brazil wacca ya buga wasan karshen akan fam 30,000.Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post