Duniyar Wasa -Za'afara firimiyar Nigeria a ranar ranar 28 Disamba 2022.

 


-Nigeria da Benin sun mika bukatar daukar nauyin gasar cin kofin nahiyar Afrika 2025.


-Sergio Busquets ya ajiyewa kasar Sipaniya takalmi.


-Shugaban FC Porto, Pinto da Costa yace suna son ɗaukar Cristiano Ronaldo.


-Gasar cin kofin duniya wasan ƙarshe

Akwai kyauta mai kauri.

🇦🇷 Argentina vs Croatia 🇭🇷


1. Wacca Kungiyya ce zata lashe kofin?

2. Nawa da nawa kake tsammanin za'atashi?

3. Suwaye kake tsammanin zasu zura kwallaye araga ?


Tare da Captain Yobe, Majema, Otega da Razak.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post