Da yawa da ga cikin Hausawa musulmi ƴan Arewa, musamman matasa maza da mata da su kayi fice ta hanyar Film waƙa da makamantan su, su kan su ba su san sun yi sunan da za a iya amfani da su ta hanyar cutatawa Addinin su ba.
Zaharaddeen Mziag 04/11/2020 Idan muka tsaya tsaf muka lura dakyau akan abinda ke faruwa akan musamman mawaĆ™a…