ZINARIYAR MACE: Hanyoyin Magance Matsalar Bushewar Gashi
Ma'asumah Nigeria news update.

Fateema kabir katsina (FK²)✍🏻✍🏻✍🏻.

Hadin Ayaba:

Kayan hadi :

Zuma cokali daya

Nunanniyar Ayaba 

 Za ki bare bawon Ayaba sai ki markada a injin nika (blender ) ta markadu sosai . 

 Ki zuba zuma cokali daya ki gauraya su su hadu , sannan ki shafa a gashi tun daga karkashin sa har baki ,Ki rufe kan da hular leda (shower cab).

 Ummu Radiyyace ......✍🏻✍🏻✍🏻

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post