TIRQASHI:- Yaufa mun zo muku da sha kuddum dai Daga Cikin Wakokin El-bash Na Fateemah ,a cikin Sabon Albums Dinsa Dake kan Hanya

El-Bash Mawakin gidan Anabta ne, Wanda Ya Shahara Wajen Yiwa Sayyidah Zahara (sa) Waka, wannan Wakar Tana dai daga cikin sabbin Wakokib sa dake cikin Sabon Albums dinsa mai zuwa...

Domin Samun Wakokin Wannan Mawakin da ma Wasu Mawakan Dauko Wannan Application din a cikin A cikin Wayarka Yanzu


Kasancewa Damu a Shafin mu na Telgram

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post