DUNIYA TA 'BACE:- Suleman S.Uziri Acikin Wakar Sa Mai Suna "Duniya Ta 'Bace" Wadda Yayi Akan Makiya Ahlul Baity [as],

Domin Samun Wakokin Wannan Mawakin da ma Wasu Mawakan Dauko Wannan Application din a cikin A cikin Wayarka Yanzu


Kasancewa Damu a Shafin mu na Telgram

3 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

  1. Gaskiya inajin dadin wakokin yabon da suleman s uziri yakewa sayyada fateem (as) Allah yasaka da alkairi ya sadaka da Nana fateeema

    ReplyDelete
  2. Allah Saka Maka da Alheri Malam Sileman Uzuri Allah Ya Faranta Maka

    ReplyDelete
  3. Gsky inajin matukar Dadi da natsuwa idan naji wakokin s uzuri akan ahlul baiti Allah yakara kusanci Allah Kuma yasamu cikin ceton ahlul baiti rasulu

    ReplyDelete
Previous Post Next Post