SABUWA CE:- Sauke Sabuwar Qasidar Ahmad Autan Sukairij Mai Suna "Banji Tamkar Yake Ba" nima Banji Tamkar taba Wallahi...!!

Wannan Daya Ce daga cikin wakokin Babban Mawakin Sayyadah Zahara [sa] wanda kuka fi sani da Ahmad Autan Sukaraij , mawaki ne fitacce wanda ya kware a fannin wakokin gidan anabta. shi ne yakawo muku wata sabuwar waka mai suna "FATEEMAH BANGA TAMKAR YAKE BA" Wannan Wakar danaji Nima nace "Banga tamkar ya ita" kaima nasan zaka fadi haka amma ka sauke kajiwa kunnuwan ka.

Domin Samun Wakokin Wannan Mawakin da ma Wasu Mawakan Dauko Wannan Application din a cikin A cikin Wayarka Yanzu


Kasancewa Damu a Shafin mu na Telgram

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post