-Imam Ali (AS) Yace: "Duk Wanda Ya iya Hana Kansa Wasu Abubuwa Guda Hudu, to Ya Kubuta Daga Afkawa Cikin Tsautsayi Har Abada".
Friday, 21 April 2023
1
-Sai Sahabban Imam Suka Ce Wanne Abubuwa Ne Ya Shugaban Muminai? -Sai Imam Ya Amsa da Cewa: (1) Gaggawa. (2) Taurin Kai. (3) Girman Kai. ...