๐ŸŒน๐ŸŒน Subaykha Annubiyya Mahaifiyar Imam Jawad (A.S).. Part 1๐ŸŒน๐ŸŒน





Sayyada ummu Subaykha


Sayyada Subaikha Annubiyya (as) itace mahaifiyar imam Muhammad bin Aliy Aljawad(as) sunanta shine Subaikha ko Durrah ,ko khaizaran ,ko Raihanah laqabinta shine Subaikha.Alkunyarta kuwa ummul hasan.sheikh kulaini yace "an rawaito cewa ,sayyida Subaikha Annubiyyah ta kasance cikin mutanen gidan su Mariya Alqibdiya mahaifiyar Ibrahim My,azzam dan manzon Allah ( s,a,w,w)wato Sayyida Subaikha zuriyarsu daya da matar manzon Allah (s)Mariya (as).(kafi,juzu,ia 1shafi na 492).

DANNA NAN๐Ÿ‘‡
☞ ͡Ahkham: Hukuncin  Masu Zama Da Janaba Da Gangan.. Futa Na ฦŠaya (1)
☞ ͡Shekaru Sha Huษ—u Masu Albarka
☞ ͡Nice Suhaila Ibraheem Zakzaky, Wa zai Tausaya Min??

Mai tafsirin bihar ,ya kawo sunanta ne da Durrah ko Durratu ,inda yace asalin sunanta shine marrasiyyah ,sai imam Ridah (as) ya canza mata suna zw khaizaran,duba bihar juzu,I na 50 shafi na 13.
Sayyida Subaikha,ta kasance cikin mata mafiya daraja da Kamala a zamaninta.manzon Allah (s,a,w,a) yayi nuni game da ita awani zancensa .A labaran yazid bin sulaidi na haduwarsu da imam Musa Alkazim (as) a hanyarsa ta zuwa Makkah ,donyin umurah,yafadi cewa imam Abu Ibrahim Musa Alkazim (as) yacemin "Allah" zai karbe a wannan shekara Al,amarin (imamanci da shugabantar Al,umma )yana ga dana Aliy.Aliyun da za,a haifa, zai gaji Aliyun farko Ali bn abiy dalib .a fahimtarsa da hikimarsa da basirarsa da farin jininsa da addininsa da baiwarsa da haqurinsa bisa abinda yake qi.bazaiyi maganaba sai bayan mutuwar harun da shekaru hudu "sai yace ya yazid ,idan kaje wucewa ta wurin ,zaka hadu dashi ,kayi Masa albishir cewa zai haifi da amintacce abin amincewa Mai albarka .zai Sanar dakai cewa a Ina ka hadu da ni? to kabashi labari a lokacin cewa ,baiwar da zata haifi wannan yaro wata baiwace daga mutanen gidan su Mariya Alqibdiyyah matar manzon Allah (s,a,w,w) idan ,zaka iya samun damar isar min da gaisuwa,to ka isar min da gaisuwata gareta .
(I,ilamul warah shafi na 319).

Zamu ci gaba insha Allah


Government #FreeZakzaky

Wasu Labarai Anan>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post