Ahkham: Hukuncin Zama Da Janaba Da Gangan.. Fita Na Biyu (2)






@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @

AMSA DAGA FATAWAR SAYYID KHAMENE'I

TAMBAYA:- Shin, ya halatta ga wanda ba shi da ruwa ko kuma daiwwasu uzurorin na daban da suke hana wankan janaba(banda qurewar lokaci)da ya yi janaba da gangan cikin watan Ramadana?

AMSA:- Hakan yana halatta a gare shi idan har abinda ya hau kansa shine taimama, sannan kuma yana da cikakken lokaci na yin taimamar bayan da ya yi janabar.

DANNA NAN👇
☞ ͡Ahkham: Hukuncin  Masu Zama Da Janaba Da Gangan.. Futa Na Ɗaya (1)
☞ ͡Shekaru Sha Huɗu Masu Albarka
☞ ͡Nice Suhaila Ibraheem Zakzaky, Wa zai Tausaya Min??


TAMBAYA:- Mutum ne cikin watan Ramadana ya farka gabanin kiran sallar asuba, to, amma bai san cewa yayi mafarki ba, sai ya koma baccinsa, to, sai yayin da ake kiran sallar asuba ya gane cewa ya yi mafarki kuma ya tabbatar da cewa mafarkin nasa ya yi shi ne kafin kiran sallar, to, menene hukuncin azuminsa?

AMSA:- Idan har bai gano hakan (wato janabar) ba kafin kiran sallar asuba din , to, azuminsa ya inganta.

Daga wakilanmu na Bauchi zone.

Tare da Ado Isah Guda.

       09039791509

~30th April, 2020.

WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post