Sabon Vedio
Ina Masu Kallon Shirye-shiryen Ma'asumah Nigeria News Update muna Sanar daku sabon Shiryayye kuma kasaitaccen Comedy Mai Suna *GWARWADON BUHARIN KA, GWARGADON WAHALAR KA!!* Shiri ne Wanda muka tsara tun daga na farko (1) har zuwa na sha biyu, Ma'ana zai zo muku dai bayan dai
Comedyn akwai Ilimantarwa da kuma ban dariya tare da tonawa Wadanna Azzaluman fasikan mahunta Kasar nan asirri , da kuma Nunawa Tallakkawa Masu Nuna Makauniyar soyayya ga wadannan Muhukunta ido a rufe kuskuren su da kuma kuskuren Zabensu da sukayi a matsayin Maceta ashe Macuta ne!.
Damai bukata Shirye-shiryenmu ya ziyarcemu a YouTube Mai Suna
Youtube:- Ma'asumah Nigeria News TV
Facebook:- Ma:asumah Nigeria News Updated
Radio:- Ma'asumah Radio
Tweeter:- @Maasumah_News
Wapsite:- Www.maasumah.com.ng
Idan Ziyaranmu zatai maku wuya ga Mai halin turo da katin
mtn 100 sai yaturo domin tura muku ta WhatsApp a wannan Number 07032202028
mtn 100 sai yaturo domin tura muku ta WhatsApp a wannan Number 07032202028
Dafatan zaku tayamu yadawa zuwa da yan uwanku da Abokkanku.
Tags:
Vedio Muhimmai
Muna bukatar wanna shiri yan uwa illahy ya saka muku da Alkhairy da kokarin da kukeyi takowane janibi akqnmu
ReplyDelete