Tarihi Ya Tabbatar Mana Cewa Matasane Ke Kawar da Azzalumai.

Ji yadda yara ke bacci a maiaranta saboda rashin samun ingantaccen ilimi a Nigeria


@MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE @


Lallai Al,Amarin Haka Yake kamar Yadda Sayyid Kamnei ya Ambata Allah (t) Yayiwa Babban Jagoranmu Imam Kumaini (Qs) Baiwar Ilmi da Ilhamar D'aukar Matakin Ji6inta All,amarin Juyin Juya Halin (Revolution) A Hannun Matasa

Haka Shima Sayyid Zakzaky ya D'oramu Akan Wannan turban domin Mukawar Da Duk Tsarin D'agutu kuma In sha Allah Allah zai Tabbatar mana da Haskensa koda Maqiya Basaso.

Ashura Dadadden Tarihi Wanda yazo mana a yanzu, munji yadda Imam Husain(a.s) ya gwabza ya fafata, har yayi shahada bai yiwa Azzalumai mubaya'a ba ko surrender, to muma hakan take ayanzu insha Allahul Azeem.

Ammar Ummar Udawa
1th September, 2019
Zaidu Suleiman

My Name is Zainilabidina Ahmad Suleiman Chief Executive Officer CEO Bz News 24/7. Famous Blogger| Developer | Programmer| Journalist| Consultant |Publisher |. Contact bzglobalservice@post.com Whatsapp+2348133888333

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post