Gwargwadon Buharin ka, Gwargwadon wahalar ka!! Sabon Comedy Vedio


Sabon Vedio

Ina Masu Kallon Shirye-shiryen Ma'asumah Nigeria News Update  muna Sanar daku sabon Shiryayye kuma kasaitaccen Comedy Mai Suna *GWARWADON BUHARIN KA, GWARGADON WAHALAR KA!!* Shiri ne Wanda muka tsara tun daga na farko (1) har zuwa na sha biyu, Ma'ana zai zo muku dai bayan dai 

Comedyn akwai Ilimantarwa da kuma ban dariya tare da tonawa Wadanna Azzaluman fasikan mahunta Kasar nan asirri , da kuma Nunawa Tallakkawa Masu Nuna Makauniyar soyayya ga wadannan Muhukunta ido a rufe kuskuren su da kuma kuskuren Zabensu da sukayi a matsayin Maceta ashe Macuta ne!.

Damai bukata Shirye-shiryenmu ya ziyarcemu a YouTube Mai Suna

Youtube:- Ma'asumah Nigeria News TV

Facebook:- Ma:asumah Nigeria News Updated 

Radio:- Ma'asumah Radio

Tweeter:- @Maasumah_News


Wapsite:- Www.maasumah.com.ng

Idan Ziyaranmu zatai maku wuya ga Mai halin turo da katin
mtn 100 sai yaturo domin tura muku ta WhatsApp a wannan Number 07032202028

Dafatan zaku tayamu yadawa zuwa da yan uwanku da Abokkanku.

1 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

  1. Muna bukatar wanna shiri yan uwa illahy ya saka muku da Alkhairy da kokarin da kukeyi takowane janibi akqnmu

    ReplyDelete
Previous Post Next Post