YADDA ZAKA SAWA KOWANE IRIN VIDEO ko FILM SUBTITLE AWAYAR ANDROID BATARE DA COMPUTER BA


Kamar yadda kukasani subtitle shine wannan Rubutun da yake fitowa a kasanvideo/film yayin da ake kallowato shi wannan Rubutun yakan taimakamu fahinci film yayinda muke kallonsa koda wannan film dinba yaran mu bane domin mafi yanwancin subtitle zaka tarar da turancine koda kuwa film dinbana turanci bane, sabo da haka wannande rubutun shiake kira da subtittle wanda duk maganar da akayi a film dinzasu Rubuta ta a kasan film din ta yadda zai taimakawa mai kallon film din ya fahinci film din sosai da sosai, wannan shine abinda ake kira da subtitle . Idan ka lura mafiya wayan video film da muke kallo awayoyinmu na android basufiya zuwa da wannan subtitle din ba saboda haka daga yanzu idan kanasoka sanyawa video domin ka kara fahintar film dinto ga yadda zakayi,: .

KARANTA KAJI: Yadda Zaka ragewa video Nauyi a wayar Android


 Dafarko ka tabbata kanada MX player idan kuma baka da itato sai kayi downloaddinta . Sannan kanemo subtitle na video din da ka kesonka dorawa, domin nemo subtitle din sai kaje google karubuta download subtitle for sunan film dinda kake so dorawa ,idan kayi haka zasu baka wannan wanda kanema dinto zaka ganshi a.srt wanikuma a.zip to sai kanemi explore kayi extract dinsa bayan kayi extract dinsa sai kaje ka ajiyeshi afolder ta dabamwanda ka gadama, sannan saikaje ka bude MXplayer kanufi inda video/film dinka yake sai kayi click akansa za kaga ya farayi kamar yadda ka saba amma subtitle baihauba, to karka damu kawai kadanna option na wayarka sai kashiga Inda aka Rubuta <Subtitle> daganan sai kashiga <Open> idanya bude zaka (Folder Up) saika shiga nan kaje folder daka ajiye subtitle dinka sai kayiclick akansa shikkenan nan take zakaga ya hau zakaga video kayana bayyanama wannan Rubutun nakasa, . Idan kuma kanaso zaka iya chanja Rubutun zuwa yaran da ranka ya keso daga english zuwa hausa kokuma zuwa duk yaran da kayi niya domin yin hakan saika nemi explore ko esexplore kokuma root explore sai kabude kaje inda subtitle yake saikayi extract dinsa daganan kayi opendinsa as txt sai kachanja duka bin da kakeso sannan kayi save dinsa sai kaje kabi hanyar dana bayarta farko ta sama domin dorashi . Allah ya bada sa,a
Domin tabata sai kayi Comment akasa.

Daga Wakilinmu Mas'udu Dan Masani Shinkafi 08149993999

1 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post