Idan ina Kaunar Ajalina ina kaunar APC hakanan.

_inji wani tsoho a firar Sa da Aliyu na Ashafura.


Ma'asumiya Nigeria News Updates

Kamar yadda Aliyu N Ashafura ya wallafa a shafin Facebook a firarsa da Wani tsoho da bai bayyana sunan shiba yace:: A kollum yayi Sallah sai yayi Addu'ar General buhari ya fadi a zabe da kuma baiwa atiku nasara..

Inda yake bayyana kiyayyarsa da APC cewa: Idan yana kaunar Ajalinsa yana kaunar APC hakanan...


Mai karatu miye ra'ayinka akan Abunda wannan tsoho yafada???

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post