ZAFAFAN SHARUDDA GUDA 4 DA UMMA ZINAT TA KAWO AKAN HIJABIZaki Tsaya Ki Karanta Su Ne Ko Kema Yar Sharholiyace🙄


Sharadi Na 1; Wajibi Ne Mace Ta Sanya Hijabin da Zai Rufe Mata Dukkan Jiki, Sai Iya Fuska da Tafin Hannu Kadai. 


Sharadi Na 2; Wajibi Ne Kalan Ya Zama Ba Wanda Keda Jan Hankali Bane Wanda Ko Na mota Ya Hangoki Saiya Waigo Ya Kalleki. 


Sharadi Na 3; Wajibi Ne Yadin Ya Kasance Ba Mai Shara-Shara ba, Wanda Idan Kika Sashi Za'a Iya Ganin Abin da kika sa A Ciki Atamfa Ko Leshe. 


Sharadi Na 4; Wajibi Ne Yayi Fadin da Bazai Iya Bayyana Shafe Din Jikin Ki ba, Wato Yanayin Kiban ki, Ko Kuma Rashin Kiba. 


Kuma Wadannan Sharudda Allah Ne ya Ajesu. Idan Kika sa Hijabi Domin kija Hnkln Wani to ko aurenki yayi Wannan Sha'awan Zata Kare daga Karshe Kuma Wata Xai Fita Ya Nemo Fatan Dukkan Sister's Namu Zasu Dabbaka Wadannan Hukunce Hukunce. 🙏

Ma'asumah Nigerian News Update Mnnu

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post