SAKWAN GAGGAWA DAGA BAKIN SHAIHK IBRAHEEM ZAKZAKY (H)

 


Saƙon Gaggawa Daga Bakin Sheikh Zakzaky (H) Zuwa ga Al'ummar Najeriya da Niger.


Nigeria da Niger abu ɗaya ne, Asalinmu ɗaya, Wasu ne kawai suka rabamu su ka ce "Nan Niger, Nan Nigeria" Amma tushenmu guda ne.


Faransa da Ingila sune suka rabamu a loƙacin da suke ƙoƙarin mamayar Africa.


Note: Yaku Al'ummar Najeriya koda wasa karku yadda a haɗa kai daku a yaƙi Niger, Kada ku goyi baya, Sannan ku fito ku nuna baku yarda ba.

Ma'asumah Nigerian News Update

          Mnnu//Ng0027

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post