Yadda Tsawa ta sauka a kasar saudiyya a wannan watan na safar tasa Hankalin al'umma duniya musulmi tambaya akan ta,


 Tabbas Tsawa bayyana Imam Mahadi gaskiya ne,

A rsai dai sun manta cewa A watan muhararm den shekara 1437 /miladiya 2015 maka macin irin ta ya faru Shekaru 7 kenan,anar laraba ne 7 ga safar akayi tsawa a kasar saudiyya wace tasa Hankalin al'umma duniya musulmi tambaya akan ta, sai dai sun manta cewa A watan muhararm den shekara 1437 /miladiya 2015 maka macin irin ta ya faru Shekaru 7 kenan, a saudiya duk da bata kai wannan tsoro da fargaba ba. Wannan tsawa alamar Khuruj ne kamar yadda a 2015 Akayi tsawa Alamin Zuhur, Saura Ƙiyam tsayuwar sa, Yazo cewa bayan cikar mukaddimominsa da shiryawaduniya don karbarsa, wanda zai fara dagaMakka. Kuma za a yi bishara da shi tahanyar sauti mai tsawa daga sama da safe kamar yadda ya zo a wasu ruwayoyi, dakuma tsawa ta biyu daga yamma bayan faduwar rana ko kuma ranar da take biyowa bayan taron ma’abota bata da barna Game da farawar wannan juyin Imami na biyar yana cewa: “Na rantse da Allah! ina ganin sa ya bayyana yana mai jingina daHajarul aswad yana ce: Ya ku mutane mu muna neman taimakon kowa a kan mutanen da suka zalunce mu, kuma suka

kwace mana hakkinmn Ni ne marayan Adam, a jiyar Nuh, zabin Ibrahim A farkon bayyanar imam (A.S) zai yi hudubarsa Mai tarihi tsakanin rukunin hajarul aswad da makamu Ibrahim (A.S), kuma farkon wanda zai yi masa bai’a shi ne Jibril (A.S) bayan nan sai sahabbansa 313, kamar yadda ya zo daga imam Bakir (A.S)

Sai dai wasu littattfai sun ambaci indazai bayyana da cewa a wani kauye ne mai una “Kur’a” a Yaman, wannan al’amari yazo a littattafai kamar Albayan, da Alhawi, da Kashful gumma, da Al’malahim wal fitanKamar yadda aka samu wasu ruwayoyi sun i nuni da cewa daga birnin Kum nemotsinsa na juyi zai faraSannan domin yada juyinsa sai ya fitadaga Makka yayin da mutane dubu goma zasu yi masa kawanya kamar ta zobe, annan sai ya kada tutar Manzon Allah yana sanye da sulkensa, a hannunsa akwai akobin zulfikar [Daga nan ne zai doshi Madina sannan sai Kufa wacce ita ce hedkwatar imam Mahadi (A.S) Imam mahadi (As) Zaiyi Zuhuri yamel Sai khuruj a Saudiya, Sai Ƙiyam a kufa.

Real Naseer Umar Alhassan 0015

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post