JAMA'A KUCE ALLAHU AKBAR


“Munje (Garin) Daura yiwa BUHARI wa'azi, Wallahi na rantse da Allah tunda BUHARI ya hau mulki ko rigar jikin shi bai canza ba, kuma gidan sa babu 'Interloack', sannan kujerar Falon sa tun kafin ya hau Mulki ne, har ɓera ya fara CI”.


– Inji Sakataren Ƙungiyar Izala, Shaikh Kabiru Haruna Gombe. A Ranar 12/June, 2021.

   Ma'asumah Nigerian News Update.

                      Mnnu//Ng0027 


Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post