WANNAN SHINE MASLAHARMU MU MUSULMI

 


Malamin Da ya Rubuta Littafi da Ya Zama Maslaha Ga Musulmi , Yan izala, Dariqa, Shia, Qur'aniyyun.


Kowa ya karanta iya Fahimtar sa


Yan Dariqa Da Zikiri Aka Sanku Bayan Zikirai Da Kukeyi Ga Littafi, Na Waro Zikirai Cikin Hadisai, Kuzo Muhadu Muyi Zikirin Tare, Kaunar Annabi Shine taken ku.


Yan Izala & Ahlussunna ; Kunfi kowa karanta Hadisai da riko da sunna To ga littafi, Na ware maku Hadisai  wadanda aka cusa su don kaskantar da annabi idan aka jinginawa mahaifan ku bazaku ji dadi ba , Don Allah kuma ku duba.


Yan Kur'aniyyun; kowa yasan ku wurin Tsayawa iya Abinda Allah ya fada a Al Qur'an To Ga littafi na tafsir duk Hadith da ya saba da Al Qur'an na Fito dashi sabanin ku da sunna kenan , Don Allah kuma ku duba.


Yan shia'a; Kowa yasanku kan kare martabar yayan Annabi Ahlilbaiti,  Ga littafi ya fito da Na Waro ingantattun Hadisai da suke fito da martabar Ahlilbaiti Nayi bayanin wasu sahabbai da banu umayyad suka biya su don cusa hadisan karya cikin addini. Kuzo mu kare Uwar sharifai da mai gidanta.


JAUFULFARAH& RIYADHUL JANNA  littafi mai hada kan musulmi na Sheikh Abdujjabar. Ko baka karanta ba ka nemi Mp3.


Muryar Hadin kan Musulmi 


Baban Humaid Ma'asumah Nigerian News Update Mnnu//Ng0027.

Rumfar malam

1 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post