KADA WADANDA SUKAYI ZALUNCI SUYI ZATON ALLAH YA RAFKANA DAGA ABINDA SUKE AIKATAWA.




Daga #Bashir_Adam


Wannan ayar da Allah subhanahu wata'ala yayi magana ne akan wadanda sukayi zalunci amma suna tunanin kamar Allah baya ganinsu ne to da sannu su Buhari da burtai da Elrufa'i da Ganduje Malaman Maja, da sani usman kukasheka' da sauran mataimakansu zasu hadu da sakamakon abinda suka aikata, na mummunar aikinsu, Aranar da babu wani mai iko ko tunqaho da mulkinsa, sai Babban sarki mai duka kenan wato Allah Ta'alah.


shi kadai ne yake da wannan ikon a wannan ranar, wannan ranar itace ake kira da ranar Sakamako.


ranar da kowa zai girbi aikinsa na alkhairi kona sharri


Allah yaqara dagulgula al'amurransu, yayi mana sakayyah dasu buhari tun anan duniya, kafin muje lahira.


Acan ne Babban mai shari'a na gaskiya zaiyi mana hukuncin gaskiya da wadannan azzaluman


29/10/2017

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post