19Dec2020
Shin akwai kwaliyar da tafi kyawun dabi'a?
Shin akwai sirrin da yafi iya zama da mutane?
Shine akwai kwaliyar da ta kai matashi ya siffantu da addini?
Shin akwai baiwar da tafi hidimtawa addinin Allah!?
Shin akwai.... Zan iya lissafa ababe da yawa akan hakayenka ya Shaheed😭
Wlh duk yadda nike farin ciki da na tuna da kai sai inji qunci ya dan'uwa maigrma.
*Kana jin yunwa* ita ce abinda yafi yawan tmby ta idan mun hadu! 😭 A Kano yakan kawo mana break ni da Auwal Kontagora!
_Matashi abun koyi_
Allah ya karbi uzurinka ya Shaheed
Tags:
Daga marubata