SHIN AKWAI WATA AYAR QUR'ANI KO INGANTACCEN HADISI DA KARARA YA HANA MUSULMAI TAYA KIRISTOCI MURNAR BIKIN KIRSIMETI???
SU WAYE AHLUL-KITABIN DA QUR'ANI YA HALATTA MANA KYAUTATA MASU???
SU WAYE AHLUL-KITABIN DA QUR'ANI YA HALATTA MANA AURENSU???
SU WAYE AHLUL-KITABIN DA QUR'ANI YA HALLATA MANA CIN ABINCINSU???
IDAN DUK ABINDA YA SAMO ASALI DAGA KIRISTOCI DA YAHUDAWA HARAMUN NE; KENAN SIYASAR DIMUKURADIYYA MA HARAMUN CE???
KENAN HARAMUN NE MUSULMI YAYI TARAYYA DA KIRISTOCI DA YAHUDAWA WAJEN YIN ZABE KO A ZABE SHI A TSARIN DIMUKRADIYYA???
SHIN SAHABBAI SUN CI ABINCIN KIRISTOCIN HABASHA KO NA SU SUKE DAFAWA A LOKACIN SUKA YI HIJIRA ZUWA HABASHA???
IDAN HARAMUN NE MUSULMAI SU YI HULDA DA KIRISTOCI; TO ME YA SA ANNABI MUHAMMAD(SAW) YA TURA SAHABBAI HIJIRA ZUWA KASAR KIRISTOCIN HABASHA???
IDAN DUKKAN KIRISTOCI MUSHIRIKAI (BABU NAGARI CIKINSU); ME YA SA QUR'ANI ZAI HALATTA MANA AURE, CIN ABINCI DA KYAUTATA MA SU???
IDAN ANNABI ISA(AS) NA BANU ISRA'ILA NE KAWAI; ME YA SA QUR'ANI ZAI HANA MUSULMAI NUNA BAMBANCI TSAKANIN DUKKAN ANNABAWAN ALLAH(SAW)???
KENAN ANNABI ISAN NA CHRISTIAN NE SU KADAE?