Wannan garaɓasar, ta taƙaita ga ƴan uwa musulmi almajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky (H). Domin samar da (Editor) a harka waɗanda zasu dinga isar da saƙon Harka Islamiyyah ta hanyar Hotuna.
Kana so ka kasance cikin sababbun ɗaliban da zata ɗauka domin koya? Hanzarta ka tuntuɓe waɗannan Lambobi domin kasancewa cikin ɗalibanta a matakin farko.
Zaku iya tuntuɓarmu a wadannan Lambobin kamar haka
+2348144759350
+234 907 093 5166
+234 806 500 8703