Yau shekaru 31 da Wafatin Imam khumaini (QS)

Yau shekaru 31 da Wafatin Imam khumaini (QS).!

A irin Rana mai kamar ta jiya 3 ga watan Junairu  Imamul Khomeini (Qs) yayi wafati yakoma zuwaga mahalicinmu Allah,ance Imam Khumaini yayi wafati ne Sakamakon bugawar Zuciya data sameshi, bisa littafin cin Zarafi da 'Salman Rusheed' yayiwa Manzon Allah, me suna 'The Satanic Verses'.

Allah kadada lullube Imam da Rahmarka, Katsinema Salman da wadda suka goyi bayan cin zarafin da yaiwa Annabi (S).Ameen

Inayima daukakin Al'umma musulmi Duniya baki daya ta'aziyya Allah ya Kara lullube makoncinsa da Rahma.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post