-A Najeriya Hausawa Na Dariya An Kashe 'Yan Shi'a Fiye Da Dubu Daya.
-INA MUSULUNCIN YA KE?
Saboda tsananin sanin kiman ran dan Adam, a Amurka an kashe bakar fata daya, sai ga shi al'ummar kasar, ba tare da bambancin addini ko kabila ba, sun fito a dubbai, sun ce ba su yarda ba.
Amurka fa na ci da wuta a yanzu haka, saboda rai guda daya. Kamar yadda Allah ya ke kishin ran dan Adam. Haka suma su ke kishin ran dan Adam.
A can, babu kirista, babu musulmi, babu bayahude, babu free-thinker. Duk an fito a matsayin 'yan Adam, neman hakkin rai daya. Hankalin Gwamnatin kasar ya tashi, ko'ina ana tunzuri.
MUSULMI BAHAUSHE A NAJERIYA, YANA MURNA AN KASHE 'YAN SHI'A.
Ma fi yawan Hausawa, kuma WAI MUSULMI, masu kukan an rufe musu Masallatan Juma'a, su ne su ka rika murna, bayan da 'yar ta'addar Gwamnatin Buhari ta zubar da jinanen 'Yan Shi'a fiye da dubu daya, ta kuma kona wadansu da ran su".
Har suna izgili "WUTA BURUTAI". Wai kuma sunansu musulmi. Amma fa Musuluncin da su ke yi, tabbas ba wanda Annabi Muhammad (SAWA) ya zo da shi ba ne".
Shi ya sa a lokacin da aka rufe musu Masallatan Juma'a, su ke korafi, na ke cewa " TO MENENE NA KU NA BAKIN CIKI, DOMIN SU BUHARI SUN RUFE MUKU WURAREN DA KU KE DUNGURA GOSHI".
Eh mana! Ina imani ga wanda ke murnar an zubar da jinin dan Adam, ko da kuwa dan Adam din nan kirista ne.
Ina wata Sallah ga masu tsalle da farin cikin azzalumai sun kashe 'Yan Shi'a dubu daya, masu fadin LA'ILAHA ILLALLAHU, masu yiwa Annabi da Iyalan Annabi Hidima.
Wallahi ya fi sauki ga masu waccan akida su koma PAGANS marasa addini, maimkon murna da kisan masu fadin LA'ILAHA ILLALLAHU.
To, , amma watakila masu waccan murna sun soma shiga taitayinsu, domin suma ga "WUTA BURUTAI NAN, A MASALLATANSU, A KASUWANNINSU, A GIDAJENSU, A WURAREN AIKINSU, da sauransu..
Ga wuta Burutai can a JIHAR KADUNA. Ga WUTA BURUTAI A KATSINA DA ZAMFARA, . Najeriya ta zama rana, babu inda inuwa take.
WUTA BURUTAI..
WUTA BURUTAI
WUTA BURUTAI.
ALLAH SARKI ALZAKZAKY (H)
LBBAIKA YA ALZAKZAKY
LABBAIKA
LABBAIKA
LABBAIKA.
KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
Labaran Duniya
