Jahiliyya Kunyi Kaɗan Ku Raba Mu Da Sayyid Zakzaky – Cewar Wani Matashi




Abbagano ✍️

Duk tafiyar da akai nasarar raba kansu aka jefa musu ƙiyayyar junansu to tabbas akwai barazanar zasu iya rushewa.

Sai dai mutuƙar suna da guri ɗaya da idan akace musu kuyi zasu yi, to koya ya aka raba su to baza a samu nasara akan su ba

JAHILIYA kullum mafarkin ta da tunanin ta shine ta raba kan almajiran Sayyid zakzaky, wanda insha Allah hadafin su bazai taɓa cika ba.

Tabbas kuna iya haɗa wasu daga cikin mu faɗa a tsakanin su,Amman kunyi ƙarya, ku ramu da Sayyid zakzaky.

Duk da yunkurin ku kullum na ganin almajiran sayyid sun rabu, sai dai kamar kunayi ne a banza, saboda ko mutum ɗaya kun kasa cirewa soyayyar Sayyid zakzaky a zuciyar sa.

Mutuƙar almajiran Sayyid ko wannen su yana ganin girman Sayyid to baku isa ku rabamu kansu ba.

Koda Kun raba a zahiri to lalle duk zukatansu suna guri ɗaya ne, wanda komi daɗewa zasu cigaba da ƙarɓar umarni ne daga wajen wannan mutum ɗayan.

Allah (t) yaƙara haɗakan al'ummar musulmi gaba ɗaya.

KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post