ya bayyana haka, a jawabinsa na Rufe gangamin Ranar Quds, a Markaz Katsina.
"Alhamdulillahi Rabbil Alameen, Allahumma Salli Ala Muhammad Wa Alihi-Dahireen, Wala Uduwana Illa Alaz-Zalimeen. Assalamu Alaiku Wa Rahmatullahi Ta'ala Wa Barakatuhu ya 'yan'uwa Musulmi, Aaaahh! Wannan shekara Allah ya kawomu lokacin nuna kyamarmu, da zalincin da ake ma Palastinawa, wanda aka fi sani da ranar
#Quds ta duniya da akan yi a juma'ar karshen kowane Ramadhan na kowace shekara.
Amma bana da yake Kowwa ya san halin da ake a duniya saboda haka an yanke shawarar bana ta irin wannan sakon za a isar ta hanyar kafar sadarwa, in so samu ne kowane dan'uwa ya zamana akwai tuta ko ya lika a gidansa ko a shagonsa ko a rumfar kasuwarsa ko a wani wuri inda yake da dama domin ya nuna cewa muna tare da wadan da ake zalunta har abada. Domin ba ranar da abun wani zai zama na wani, ba yadda za ayi ka kwaci kayan mutum bayan shekaru 70 ace su zamo halal ga wanda ya sata, kullum suna nan ba nasa bane saboda haka
#Quds ta # Palastinawa ce Musulmin su da Kiristan su.
Saboda haka komai yadda Isra'ila ta dade, kuma komai yadda duniya ke goyon bayan ta, komai yadda azzalumai ke goyon bayan su ba yana nufin ya halasta garesu ba. Kaasantuwar halin da ake ciki kuma ba zai sa muyi shiru ba, duk da cewa akwai # CoronaVirus dinnan da ke yaduwa idan ana haduwar jama'a da cin-cirindon su, to munji cewa akwai din kuma mun yarda amma kuma ba zai hana mu nuna wani salo wanda zai nuna ga matsayar mu ba, ba yana nuna mun yafe ba ko mun hakura... muna nan tare da wadanda ake zalunta har karshen rayuwarmu.
Wannan shi ne abinda muke iya yi dai dai yanzu, sai kuma lokata na gaba muna fatan abinda zamu nan gaba ya zama ya dara wannan wanda zai nuna goyon bayanmu ga wanda ake zalunta bamu tare da azzalumai #FreePalestine
#FreePalestine , # FreeZakzaky , #FreeZakzaky , muna tare da AlZakzaky muna tare da wanda ake zalunta da iyalansa muna tare da dukkan mazlumai a duk duniya saboda haka wannan shi ne abinda muke iyawa, Allah ya gani ya karba, Allah ka isar da wannan sako kamar yadda ka saba isar da shi in anyi cincirindo... Yanzu ma kana da ikon isar dashi kasa tsoro da razani da firgici a cikin zulatan azzaluman yahudawa da masu goya masu baya. Ka sanya natsuwa, sakina da fata ga wadanda ake zalunta suji cewa mutanan duniya na tare da su.
Allah ka shaid bamu tare da azzalumai bamu goyan bayan zalinci, WASSALAMU ALAIKUM WA RAHMATULLAHI WA BARAKATUHU"
#FreePalestine
#FreeZakzaky
#FlyTheFlagQudDay2020
![]() |
sheikh yakubu yahaya katsina |

Tags:
Labaran Duniya