An Yanke Wa Sayyid Mahmoud Musawi Hukuncin Kisa.......



@MA'ASUMAH NIGERIA NEWS UPDATE @

— Ammar Ummar Ajjallah

An Zartarwa Sayyed Mahmoud Musawi Hukumcin Kisa, Shine Tsohon Commander IRGC Iran Wanda Yazam Dan Leqen Asirin CIA Wanda yake Baiwa America & Israel Bayani Akan Inda Shaheed Gen. Qaseem Sulayman Yake Wanda Harsuka Samu Damar Kasheshi a Kasar Iraq, a watanni da suka gabata.

Allah Yacigaba da Tona Asirin Munafukai Naciki Dana Waje. Allah ya kare Jamhuriyyar Musulunci ta Iran.

—M. N. N. U
—10/06/2020

KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post