Za'a Ci Gaba Da Gudanar Da Sallolin Yau Da Kullum A Masallatan Iran – Shugaba Rouhani




 Gwamnatin Iran Zata koma aiki a ranar asabar, kuma Shugaba Hassan Rouhani na Ƙasar Iran ɗin masallatai zasu zama abuɗe a ci gaba da gudanar da Salloli da sauran Nau'in Ibadu. Duk da cewa wasu yankuna suna kara fiskantar tsanani na wannan cutar Kotuna Bariyos.


Shugaban yaci gaba da cewa shagunan sayayya za'a ke buɗe su zuwa shida na Yamma 6pm Ƙofofin Masallatai zasu zama a bude kowa ya riƙa shiga ta hanyar kula da nisantar juna yayin shiga ciki don ibada, don haka za'a ke kula da dokokin kariya a ci gaba da hakan duk lokacin da aka buɗe.


Masu kula zasu yi aikin su don tabbatar da bin doka da odar da aka saka don kare lafiyar al'umma, rahoto daga Gidayada labaru na ƙasar Iran.

Alireza Zali, shugaban kula da masu tsaro don kariya daga cutar Kotuna Bariyos, Tehran shiya sanar da State Ta Wannan bayani.

Daga Wakilann mu na Saminaka
        Tare da
Bin Haroun Sigau
08065008703

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post