Ta'addanci jami'an tsaron ga Yan kasuwar ya a Kaduna

Jami'an tsaro sun ruguzawa yan kasuwan

waya gilasan su da muhimman abubuwa a Kaduna yau Asabar 09/05/2020.

Abun ya faru ne a kasuwar Royal a cikin garin na Kaduna.
Wannan dai na zuwa ne bayan saka dokar fita da hana zirga zirga a fadin jihar,  sabida takaita yaduwar annobar nan ta CoronaViros.

Sai dai yan kasuwan da abin ya shafa sunce wannan zalunci ne sabida yau asabar ranace da gomnati ta ware na zirga zirga da niman abin sakawa a bakin salati.

S. Muaz ganye.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post