BABU HADISI KO DAYA (TAL) DA YA INGANTA (TA HANYAR ISNADI KO MARTANI); AKAN KAFIRTA ABU TALIB(A.S).
KENAN WAHABIYAWA IRIN SU TSOHON, SARKIN KANO SUNUSI LAMIDO KORARRAN SARKIN NAN SUN FI KOWA ZAGIN SAHABBAI; TUNDA HAR SU KE KAFIRTA SAHABIN DA YAFI DUKKAN SAHABBAI BAWA MUSULUNCI KARIYA DA GUDUNMAWA???
TAYA LAFIYAYYAN HANKALI ZAI YARDA DA KAFIRTA ABU TALIB(A.S); ALHALI SHINE WANDA YA RENI ANNABI MUHAMas.D(S.A.W) TUN YANA YARO HAR YA AURAR DA SHI, KUMA YA BASHI KARIYA DON ISAR DA SAKON MUSULUNCI; HAR YAYI WAFATI BAI BAR QURAISHAWA SUN CUTAR DA ANNABI(S.A.W) BA???
Me ya sa Wahabiyawa ke kin Abu Talib? Saboda ya taimaki Annabi Muhammad(s.a.w) ko saboda ya haifi Imam Ali(a.s)?
Idan 'Yan Izala sun ce Abu Talib bai Musulunta ba, shin Abu Talib(a.s) bai kishin addininsa ne? Me ya sa zai bawa Annabi(s.a.w) kariya da dukkan taimakon don ruguza addininsa; idan har shi Mushriki ne?
Idan Abu Talib(a.s) bai Musulunta to me ya sa Annabi(s.a.w) ya bar Fatimah bint Asad(a.s) tacigaba da zama matarsa; bayan ta Musulunta?
ﺭﻭﻱ ﻋﻦ ﺍﻹﻣﺎﻡ ﺍﻟﺴﺠﺎﺩ(ﻉ) ﺃﻧﻪ ﻗﺎﻝ: ﻭﺍﻋﺠﺒﺎً ﺇﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ ﻧﻬﻰ ﺭﺳﻮﻟﻪ ﺃﻥ ﻳﻘﺮ ﻣﺴﻠﻤﺔ ﻋﻠﻰ ﻧﻜﺎﺡ ﻛﺎﻓﺮ ﻭﻗﺪ ﻛﺎﻧﺖ ﻓﺎﻃﻤﺔ ﺑﻨﺖ ﺃﺳﺪ ﻣﻦ ﺍﻟﺴﺎﺑﻘﺎﺕ ﺇﻟﻰ ﺍﻻﺳﻼﻡ ﻭﻟﻢ ﺗﺰﻝ ﺗﺤﺖ ﺃﺑﻲ ﻃﺎﻟﺐ ﺣﺘﻰ ﻣﺎﺕ.
(ﺑﺤﺎﺭﺍﻷﻧﻮﺍﺭ، ﺝ 35 ، ﺹ 157 ؛ ﺷﺮﺡ ﻧﻬﺞ ﺍﻟﺒﻼﻏﺔ، ﺝ 14 ، ﺹ .69).
Me ya sa Abu Talib(a.s) ya bawa Nana Khadeeja rakumi 20 a matsayin sadakin auren Annabi(s.a.w) kuma yayi Huduba da sunan Allah a wajen auren? Mushriki zai iya Wannan?
Taya Wanda bai Musulunta ba; zai shiga cikin kuncin rayuwa saboda Musulunci, Har hakan yayi sanadiyar wafatinsa?
Me ya sa Annabi(s.a.w) yake kiran shekarar da Abu Talib(as) yayi wafati da shekarar bakin ciki? Bakin ciki da rasuwar mushriki?
Ko Salafawa sunsa 'ya'yan Abu Talib(a.s) sun fi dukkan Sahabbai taimakon Annabi(s.a.w) wajen isar da Manzanci? Shin kuna da masaniyar dan Abu Talib (Ja'afar Ad-Dayyar) ya jagoranci Hijira zuwa Habasha?
Ko 'Yan Izala sunsan saboda wafatin Abu Talib(a.s) ya sa dole Annabi(s.a.w) yin Hijra zuwa Madina?
Allah(t) yana cewa da Annabi(saw):
أَلَم يَجِدكَ يَتيمًا فَآوىٰ
"Ashe, (Allah) bai same ka maraya ba, sa'an nan ya yi maka makoma (ya baka mai tallafi = Abu Talib(as)?" (Q : 93 : 6).
Tunda Abu Talib(a.s) ya fi kowa reno da taimakon Annabi(s.a.w) lokacin da yana maraya; kenan shi Ni'imar Allah ne ga Annabi(s.a.w) da nassin fadin Allah(t):
وَأَمّا بِنِعمَةِ رَبِّكَ فَحَدِّث
"Kuma ni'imar Ubangijinka, sai ka fada (domin godiya)". (Q : 93 :11).
Ko akwai wani Sahabi da Allah(t) ya siffata da ni'imar Allah(t) ga Annabi(s.a.w)?
Annabi Muhammad(s.a.w) yana ce:
"Ni da mai reno (daukar nauyi da taimakon) maraya Al-jannar mu daya":
5304 حَدَّثَنَا عَمْرُو بْنُ زُرَارَةَ، أَخْبَرَنَا عَبْدُ الْعَزِيزِ بْنُ أَبِي حَازِمٍ، عَنْ أَبِيهِ، عَنْ سَهْلٍ، قَالَ رَسُولُ اللَّهِ(صَ): "وَأَنَا وَكَافِلُ الْيَتِيمِ فِي الْجَنَّةِ هَكَذَا". وَأَشَارَ بِالسَّبَّابَةِ وَالْوُسْطَى، وَفَرَّجَ بَيْنَهُمَا شَيْئًا.
- صحيح البخاري ( 6005 ).
- سنن أبي داود ( 5150 ).
- سنن الترمذي ( 1918 ).
- مسند أحمد ( 22820 ).
Shin Annabi(s.a.w) yana nufin dukkan masu renon marayu ne da wannan hadisin? Idan ma munkaddara hakan, to akwai wani wanda ya reni marayan da ya kai na Abu Talib(a.s)?
Wahabiyawa kan ce; Idan Abu Talib(a.s) mumini ne yaushe ya bayyana imaninsa?
To me ya sa Allah ya kira dan gidan Fir'auna mumini tare da cewa bai bayyana imaninsa ba?
ﻭَﻗَﺎﻝَ ﺭَﺟُﻞٌ ﻣُﺆْﻣِﻦٌ ﻣِﻦْ ﺁﻝِ ﻓِﺮْﻋَﻮْﻥَ ﻳَﻜْﺘُﻢُ _ ﺇِﻳﻤَﺎﻧَﻪُ ﺃَﺗَﻘْﺘُﻠُﻮﻥَ ﺭَﺟُﻠًﺎ ﺃَﻥْ ﻳَﻘُﻮﻝَ ﺭَﺑِّﻲَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻭَﻗَﺪْ ﺟَﺎﺀَﻛُﻢْ ﺑِﺎﻟْﺒَﻴِّﻨَﺎﺕِ ﻣِﻦْ ﺭَﺑِّﻜُﻢْ ﻭَﺇِﻥْ ﻳَﻚُ ﻛَﺎﺫِﺑًﺎ ﻓَﻌَﻠَﻴْﻪِ ﻛَﺬِﺑُﻪُ ﻭَﺇِﻥْ ﻳَﻚُ ﺻَﺎﺩِﻗًﺎ ﻳُﺼِﺒْﻜُﻢْ ﺑَﻌْﺾُ ﺍﻟَّﺬِﻱ ﻳَﻌِﺪُﻛُﻢْ ﺇِﻥَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻟَﺎ ﻳَﻬْﺪِﻱ ﻣَﻦْ ﻫُﻮَ ﻣُﺴْﺮِﻑٌ ﻛَﺬَّﺍﺏٌ.
Shin lokacin da Abu Talib(a.s) yayi wafati akwai abinda yake alamta Musulunci sama da bawa Annabi(s.a.w) kariya; tunda a lokacin ko Sallali 5 ba'a farlanta ba?
BABU HADISI KO DAYA (TAL) DA YA INGANTA (TA HANYAR ISNADI KO MATANI); AKAN KAFIRTA ABU TALIB(A.S).
Wahabiyawa su tsohon sarkin kano korarran sarkin kano suna kafirta Abu Talib(a.s) ne ta hanyar fake da wasu hadisai marasa inganci; wanda da makiya Ahlul-bayt(a.s) suka kirkiro. Don tabbatar da rashin ingancinsu; bari mukawa hadisan tare da illar bijiro da illar isnadi da matanin hadisan:
3884 حَدَّثَنَا مَحْمُودٌ، حَدَّثَنَا عَبْدُ الرَّزَّاقِ، أَخْبَرَنَا مَعْمَرٌ، عَنِ الزُّهْرِيِّ، عَنِ ابْنِ الْمُسَيَّبِ، عَنْ أَبِيهِ، أَنَّ أَبَا طَالِبٍ لَمَّا حَضَرَتْهُ الْوَفَاةُ دَخَلَ عَلَيْهِ النَّبِيُّ(ص)َ وَعِنْدَهُ أَبُو جَهْلٍ، فَقَالَ: "أَيْ عَمِّ، قُلْ: لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ كَلِمَةً أُحَاجُّ لَكَ بِهَا عِنْدَ اللَّهِ". فَقَالَ أَبُو جَهْلٍ، وَعَبْدُ اللَّهِ بْنُ أَبِي أُمَيَّةَ: يَا أَبَا طَالِبٍ تَرْغَبُ عَنْ مِلَّةِ عَبْدِ الْمُطَّلِبِ؟ فَلَمْ يَزَالَا يُكَلِّمَانِهِ حَتَّى قَالَ آخِرَ شَيْءٍ كَلَّمَهُمْ بِهِ: عَلَى مِلَّةِ عَبْدِ الْمُطَّلِبِ. فَقَالَ النَّبِيُّ(ص): "لَأَسْتَغْفِرَنَّ لَكَ مَا لَمْ أُنْهَ عَنْهُ". فَنَزَلَتْ: {مَا كَانَ لِلنَّبِيِّ وَالَّذِينَ آمَنُوا أَنْ يَسْتَغْفِرُوا لِلْمُشْرِكِينَ وَلَوْ