INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR-RAAJI'UUN: Rasuwar Muslima Adamu Ahmad Tsoho Jos



@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @

Bayan tsahon jinya da Muslima 'yar Sheikh Adamu Tsoho Jos wakilin 'yan'uwa almajiran Sayyid Zazkzaky (H )na garin Jos, yau Allah ya karbi ran kayansa .

Mahaifinta Sheikh Adamu Tsoho ne ya sallaceta cikin dimbin 'yan'uwa maza da mata .

WAKILAN MA'ASUMAH NA MIQA SAQON TA'AZIYYARSU GA MAHAIFANTA DA KUMA DUKKAN 'YAN'UWA BAKI 'DAYA.

Daga wakilanmu na Bauchi zone .

Tare da Ado Isah Guda.

        09039791509

~29th May, 2020/ 8-10-1441.

Ga hotunan jana'izar nan a qasa

👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻







Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post